Jump to content

Bursari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Bursari

Wuri
Map
 12°45′N 11°46′E / 12.75°N 11.77°E / 12.75; 11.77
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Yobe
Yawan mutane
Faɗi 70,326 (1991)
• Yawan mutane 18.42 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 3,818 km²

Bursari Karamar hukuma ce dake a Jihar Yoben, Nijeriya. [1]Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 620.[2] Yaren Bade shi ne yaren da ake amfani da shi a karamar hukumar Bursari.[3]

karamar hukumar Bursari tananan a jihar Yobe, an samo ta ne a cikin yankin gabashin Najeriya. Yankin yana kunshe da wasu garuruwa da kauyuka da suka hada da Gumsa, Dapchi da Bodairi. tare da hedikwatar Cibiyar Karamar hukumar ta a cikin garin Dapchi. An kiyasta yawan al'ummar Karamar hukumar Bursari a matsayin dubu dari da sha daya, da dari bakwai da talatin da biyu (111,732)[4] tare da mafi yawansu suna daga cikin kabilun Bade, Hausa da Fulani. Ana yawan jin yaren Fufulde, Bade, da Hausa a Karkarar Bursari yayin da addinin da aka fi bi a wannan yanki shine addinin Musulunci.

  1. https://www.nipc.gov.ng/nigeria-states/yobe-state/
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.
  3. "Bade". Ethnologue. Retrieved 2014-05-25.
  4. Bursari Local Government Area