Taraba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Taraba
Sunan barkwancin jiha: Ƙasa na kyakkyawa.
Wuri
Wurin Jihar Taraba cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Fulani, Jukun, Hausa da dai sauransu.
Gwamna Darius Ishaku
Jam'iyyar siyasa PDP
An ƙirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Jalingo
Iyaka 54,473km²
Mutunci
2005 (ƙidayar yawan jama'a)

2,688,944
ISO 3166-2 NG-TA
Mambila Taraba
Al'ummar taraba a bukukuwan al'ada
Sarkin Muri Taraba

Jihar Taraba jiha ce dake a ƙasar Najeriya. Tana da fadin filin kasa kimanin kilomita murabba’i 25,973 da yawan jama’a milyan biyu da dubu dari shida da tamanin da takwas da dari tara da arba'in da huɗu (2,688,944) (ƙidayar yawan jama'a shekara 2005). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Jalingo. Ansamar da jahar taraba ne daga karkashin stuhuwa jahar gongola. Jahar tanada kabilu da yawa fulani Jukun hausa kuteb kuna momoye karinju junju echin kaka mumbila chamba Darius Ishaku shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Haruna Manu. Dattiban jihar su ne: Shuaibu Isa Lau, Yusuf Abubakar Yusuf, Aisha Alhassan, da Emmanuel Bwacha.

Taraba
Taraba

Jihar Taraba tana da iyaka da misalin jihhohi uku, su ne: Adamawa, Bauchi, Borno, Gombe, Nasarawa kuma da Plateau.

Kananan hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihar Taraba nada adadin Kananan hukumomi guda goma sha shida (16). Wadanda sune:


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara