Akwiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Akwiya
Capra aegagrus hircus.JPG
Scientific classification
KingdomAnimalia
PhylumChordata (en) Chordata
Classmammal (en) Mammalia
OrderArtiodactyla (en) Artiodactyla
DangiBovidae (en) Bovidae
GenusCapra (en) Capra
JinsiCapra aegagrus (en) Capra aegagrus
subspecies (en) Fassara Capra aegagrus hircus
(Linnaeus, 1758)
Synonyms
Capra hircus
Akuyoyi sun hada kai.

Akwiya ko Akuya (Capra hircus) dabba ce daga cikin irin nau'ukan dabbobin da ake dasu a duniya. Akuya dai ana cin namanta da kuma sha daga nononta.

Rayuwar akuya[gyara sashe | Gyara masomin]

jar akuya

Hakika rayuwar akuya tana yin ta ne kusan a cikin mutane domin akuya bata rayuwa a manyan dazukan da wasu dabbobin suke rayuwa a cikin su.

Kalolin akuya[gyara sashe | Gyara masomin]

baƙar akuya
farar akuya

Akwai Kalolin awaki da ake dasu kusan kala uku (3) 1. Jar akuya wadda itace tafi yawa a duniya 2. Baƙar akuya 3. Farar akuya [1]

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

Mace a Burkina Faso da awakinta.
  1. https://hausadictionary.com/akuya