Nama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Nama wani sinadari ne wanda yake amfani a jikin dan Adam idan yaci tahanyar kaa masa lafiya. Kuma ana samun namane tajikin dabbobi da dama kamarsu: shanu, rakumi, akuya, rago, alade, kaza, talotalo, kifi, agwagwa, zabo da dai sauransu.