Agwagwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Agwagwa kwance cikin ruwa
wasu kalan agwagin rasha suna tafiya a cikin wani guri

'Agwagwa tana daga cikin tsuntsaye wacce take rayuwa a tudu da Kuma ruwa. Agwagwa tanada abubuwan ban al'ajabi yadda take tashi sama da kuma yadda take iyo a ruwa. Anan ƙasa photon wata agwagwa ce tana iyo a cikin ruwa.

agwagwa na iyo cikin ruwa