Ruwan Bagaja
Appearance
| Ruwan Bagaja | |
|---|---|
|
| |
| Asali | |
| Mawallafi | Abubakar Imam |
| Asalin suna | Ruwan bagaja |
| Ƙasar asali | Najeriya |
| Online Computer Library Center | 7568358 |
| Characteristics | |
| Harshe | Hausa |
| Muhimmin darasi | Hausa da fiction |
Ruwan bagaja Sunan wani littafin Hausa ne wanda wani marubuci mai suna Abubakar Imam ya rubuta, an haifi Abubakar Imam a jihar Neja, ƙaramar hukumar Rafi a cikin garin Kagara ya rubuta littafin Ruwan Bagaja a cikin shekara ta 1987.[1]

.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2021-08-12. Retrieved 2021-09-07.