Kifi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kifi
Scientific classification
KingdomAnimalia
SubkingdomBilateria (en) Bilateria
PhylumChordata (en) Chordata
SubphylumVertebrata (en) Vertebrata
class (en) Fassara Pisces
,
General information
Movement fish locomotion (en) Fassara
Tsatso fish as food (en) Fassara, roe (en) Fassara, cod liver oil (en) Fassara, fish intestine (en) Fassara, fish liver (en) Fassara da shagreen (en) Fassara
Piranie w Łódzkim ZOO.jpg
Trout.jpg
karfasa
Karfasa
Wani yaro da kifi a baki.
Ensenada fish market 2.jpg

Kifi halitta ce daga cikin halittun da ake samu a ruwa.kifi yana jerin farko acikin hallitun ruwa da mutane su kafi ci, wasu suna sarrafa kifin wajen yin ko wace irin miya, wasu kuma suna hadawa da abin su dafa irin su shinkafa, taliya, makaroni, cuscus da sauran su. wasu kuma sukan sarrafa kifi suyi dambun sa. Kifi yana kan gaba cikin hallittun ruwa da akafi siyarwa a fadin duniya, sannan kifi yana tattare da sinadarai masu matukar amfani a jikin mutum. (aquatic) yana daya daga cikin sanannun halittun ruwa, kifi yana da jinsi iri-iri fiye da nau'uka 71 a duniya, musamman kifayen dake kwance a teku irinsu tekun atlantika da bahar maliya, lallai akwai nau'ukan kifaye wa

danda har yanzu dan adam bai gama gano su ba. Akwai;

Karfasa.

Wula.

Rajiya.

Tarwada.

Kurungu.

Sadin.

shak

Shawa.

Shak.

Mamiyota.

Ragon rowa ds.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.