Saleh Mamman
Appearance
Saleh Mamman | |||
---|---|---|---|
21 ga Augusta, 2019 - 1 Satumba 2021 ← Babatunde Fashola - Abubakar D. Aliyu (en) → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Taraba state, 2 ga Janairu, 1958 (66 shekaru) | ||
Sana'a | |||
Sana'a | civil servant (en) |
Mamman Kwagyang Saleh an haife shi a (2 Junairu 1958) a jihar Taraba da ke Arewacin Najeriya. A ranar (21 Ogusta 2019) shugaban kasan Nijeriya Muhammadu Buhari ya nada shi a matsayin ministan power na Najeriya.[1]
A ranar 1 ga watan Satumba, 2021, Buhari ya kori Maman sannan aka maye gurbinsa da karamin ministan ayyuka da gidaje Abubakar Aliyu.