Babatunde Fashola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Babatunde Fashola
Babatunde Fashola (June 10, 2010).jpg
Rayuwa
Haihuwa Lagos, ga Yuni, 28, 1963 (57 shekaru)
ƙasa Najeriya
ƙungiyar ƙabila Yarbawa
Yan'uwa
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Action Congress of Nigeria (en) Fassara
Babatunde Fashola a shekara ta 2010.

Babatunde Fashola ɗan siyasan Nijeriya ne. An haife shi a shekara ta 1963 a Lagos (Lagos).

Gwamnan jihar Lagos ne daga shekara ta 2007 zuwa shekara ta 2015 (bayan Bola Tinubu - kafin Akinwunmi Ambode), yazama ministan Ayyuka, Gidaje da Makamashi.