Abimbola Fashola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Abimbola Fashola
Rayuwa
Haihuwa Ibadan, 6 ga Afirilu, 1965 (58 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Yarbawa
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Babatunde Fashola
Karatu
Makaranta Jami'ar Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Abimbola Fashola (an haife shi 6 ga watan Afrilu a shekara ta 1965) tsohuwar Uwargidan Gwamnan Jihar Legas ce kuma matar Babatunde Fashola.[1]

Farkon rayuwa da aiki[gyara sashe | gyara masomin]

An haife ta ne a ranar 6 ga watan Afrilu a shekara ta 1965, a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, kudu maso yammacin Najeriya . An ɗora ta a matsayin sakatariya a Kwalejin Sakatariyar Lagoon dake Legas, inda ta samu takardar difloma. Daga baya ta samu takardar shedar karatun Komfuta daga Jami’ar Legas . Tayi aiki na ɗan lokaci a matsayin ɗan jaridar dake horarwa a jaridar Daily Sketch kafin ta fara aiki da British Council a shekara ta 1987 amma ta yi murabus a 2006 lokacin da aka gabatar da mijinta Babatunde Fashola a matsayin ɗan tutar jam’iyyarsa kuma ɗan takarar gwamna na rusasshiyar jam'iyar Action Congress of Najeriya. [2][3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "My love story with gov Fashola-Lagos first lady". Mynewswatchtimesng. Archived from the original on 23 April 2015. Retrieved 19 April 2015.
  2. Clement Ejiofor. "Abimbola Fashola Shares Her Love Story". Legit. Retrieved 19 April 2015.
  3. "ABIMBOLA FASHOLA, SYMBOL OF HUMILITY". This Day Live. Archived from the original on 27 April 2015. Retrieved 19 April 2015.