Doya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
  • kasuwar doya
    gonar doya
    Bulleted list item
Wikidata.svgDoya
YamsatBrixtonMarket.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Kayan miya
Natural product of taxon (en) Fassara Doya
Doya
Dioscorea sp.
yadda doya take idan an shukata
Dafaffen Doya da Miya da kwai

Doya Yam a larabce kuma "البطاطا" dai abinci ne da ake nomawa a gona, wanda a tsarin sidarin abinci tana amfani ga jiki domin kara karfi wato carbohydrate. Akwai hanyoyi da yawa da ake amfani da su a wajen sarrafata, ana amfani da ita a soya, sannan kuma ana sakwara, kuma ana gasawa. Haka kuma, ana dafa ta a ci da mai koda miya, sannan inda suka fi noma ta a Najeriya ita ce Jihar Neja mafi akasarinsu noman doyan suke yi. Da Turanci yam ake kiranta. Idan aka ce Doya to sunan na daukan sunan shukar kanta da 'ya'yan da shukar ke fitarwa. A kasashen Amurka da Kanada sunan Doya na dauka har da Dankali da sauran nau'ukansu duk doya suke kiransu.[1][2][3]

soyayyar doya da kifi
doya da miya

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]