Darius Ishaku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Darius Ishaku
Gwamnan jahar Taraba

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Abubakar Sani Danladi
Rayuwa
Cikakken suna Abubakar Sani Danladi
Haihuwa Taraba state, 30 ga Yuli, 1954 (69 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Jalingo
Ƴan uwa
Abokiyar zama Anna Darius Ishaku
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Matakin karatu Digiri a kimiyya
master's degree (en) Fassara
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Masanin gine-gine da zane
Imani
Addini Kirista
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Darius Dickson Ishaku FNIA, FNITP (An haife shi a 30 ga watan Yuli 1954) Dan siyasan Nijeriya ne, daga jam'iyar People's Democratic Party kuma shine gwamnan Jihar Taraba.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.