Jalingo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgJalingo
Modern Jalingo Bridge.jpg

Wuri
Locator Map Jalingo-Nigeria.png
 8°54′N 11°22′E / 8.9°N 11.37°E / 8.9; 11.37
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jerin jihohi a NijeriyaTaraba
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 660,213 (2016)
• Yawan mutane 3,456.61 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 191 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 660213
Kasancewa a yanki na lokaci

Jalingo babban birnin jahar Taraba(da tana karkashin jahar GONGOLA ne), kuma itace cibiyar gwamnatin jihar. Mafiya yawan al'umman dake zaune a garin Jalingo Fulani ne. amma akwai KUTEB,Hausawa da wasu yararrukan dake zaune a garin suna gudanar da harkokinsu, an kiyasta adadin al'umman birnin sunkai dubu dari da goma sha takwas (118,000).Grin Jalingo yana tsakiyar duwastu ne. Jalingo tana da masarauta da sarakunanta na yanka. Masarautar tasamini asalinen daga Musarautar MURI.[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. cite web|url=http://www.world-gazetteer.com/wg.php?men=gpro&des=gamelan&geo=356023137 |title=The World Gazeteer |accessdate=2007-04-06 |archiveurl=https://archive.is/20130209113054/http://www.world-gazetteer.com/wg.php?men=gpro&des=gamelan&geo=356023137 |archivedate=2013-02-09 |deadurl=yes |df=