Rogo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Rogo
Scientific classification
KingdomPlantae
OrderMalpighiales (en) Malpighiales
DangiEuphorbiaceae (en) Euphorbiaceae
GenusManihot (en) Manihot
jinsi Manihot esculenta
Crantz,
General information
Tsatso rogo, tapioca (en) Fassara da Oloyti (en) Fassara
Rogo
Manihot esculenta
ɗanyen rogo
ganyen rogo mai fure
mace ta ɗakko rogo

Rogo (róógò[1]) (Manihot esculenta) rogo ana shuka shi a yi noman shi, Rogo na haihuwa ne a cikin ƙasa, ana dafa rogo da sauran amfani kamar garin rogo, wainar rogo, sitaci da sauran su.

Taswira duniya, na nuna yawan rogon da aka fitar a shekarar 2005

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Blench, Roger (2007). Hausa names for trees and plants. Cambridge: Kay Williamson Educational Foundation.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.