Jump to content

Ardo Kola

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ardo Kola

Wuri
Map
 8°48′N 11°12′E / 8.8°N 11.2°E / 8.8; 11.2
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Taraba
Yawan mutane
Faɗi 87,784 (2006)
• Yawan mutane 38.81 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 2,262 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Ardo Kola Karamar hukuma ce, dake a jihar Taraba wadda ke a shiyar Arewa maso Gabashin ƙasar Nijeriya. hedikwatarta tana a cikin garin tanada mutane kumanin 86,921 a kidayar shekarar 2006. [1]

  1. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 7 October 2009. Retrieved 2009-10-20.