Zomo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zomo

Zomaye suna dabbobi.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Rukunin hotunan zomaye . Yanayin zomaye ya bambanta ta hanyar kala da girma, kuma wannan nada sanadi da yanayin guraren da zomayen suke kamar yadda wadannan hotunan zasu nuna.