Benue (kogi)
Appearance
Benue | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 1,370 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 7°47′00″N 6°46′00″E / 7.78333°N 6.76667°E |
Kasa | Kameru da Najeriya |
Territory | Jihar Kogi |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) | |
Watershed area (en) | 441,000 km² |
Ruwan ruwa | Niger Basin (en) |
Tabkuna | Lagdo Reservoir (en) |
River source (en) | Adamawa Plateau (en) |
River mouth (en) | Nijar |
Kogin Benue ko Benuwe ko Binuwai, ya na da tsawon kilomita 1,400. Mafarinta daga tsaunin Adamawa, a kasar Kamaru zuwa kogin Nijar a birnin Lokoja. Kananan rafufukanta su ne kogunan Faro, Gongola da kuma Mayo Kebbi. Ta bi cikin biranen Garwa (Kamaru), Yola (Nijeriya) da kuma Makurdi.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Kogin Benue a Makurdi
-
Wani Kwale-kwale (Taki 80) a gabar Kogin Benue