Kogi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Jihar Kogi)
Jump to navigation Jump to search
Jihar Kogi
Sunan barkwancin jiha: Jihar koguna biyu.
Wuri
Wurin Jihar Kogi a cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harshe Igala, Ebira, Turanci, Hausa
Gwamna Yahaya Bello (APC)
An ƙirkiro ta 1991
Baban birnin jiha Lokoja
Iyaka 29,833km²
Mutunci
1995 (ƙidayar yawan jama'a)

3,314,043
ISO 3166-2 NG-KO
cocin jihar kogi
Lambar motar kogi
Lokoja kogi
Yahaya Bello gwamnan kogi

Jihar Kogi jiha ce dake a shiyar tsakiya a ƙasar Najeriya. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba’in 29,833 da yawan jama’a milyan uku da dubu dari uku da sha huɗu arba'in da uku (ƙidayar yawan jama'a shekara 2006). Babban birnin jihar ita ce Lokoja. Yahaya Bello shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Simon Achuba. Dattijan jihar su hada: Isaac Alfa, Ahmed Ogembe da Dino Melaye.

Jihar Kogi tana da iyaka da misalin jihhohi sha ɗaya, su ne: Abuja, Nijar, Kwara, Ekiti, Ondo, Edo, Anambra, Enugu, Benue, Nasarawa da Kaduna.

bukukuwan al'ada a kogi

.

talla

Kogi na daga cikin jahohin dake a tsakiyar kasar Nigeriya ana kiranta da mahadar ruwa saboda gamuwar ruwan (kogin Nijar da kogin Benue) a babban birninta Lokoja a wannan zamani a Nijeriya. Noma da kamun kifi sune manyan aikin mutanen wannan jihar da kuma sayar da gawayi.

Kananan hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihar Kogi nada adadin Kananan hukumomi ashirin da daya (21). Wadanda sune:


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara