Jump to content

Salifu Joel

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Salifu Joel
Deputy Governor of Kogi State (en) Fassara

Rayuwa
Haihuwa Jihar Kogi
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Yaren Ebira
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da mai karantarwa
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Salifu Joel Oyibo ɗan Najeriya ne Malami, kuma ɗan siyasa wanda a yanzu haka shine mataimakin gwamnan Jihar Kogi, bayan da sukayi nasarar lashe zaɓen jihar da ya gudana a shekarar 2024. Ahmed Usman Ododo ne ya zaɓe shi a matsayin abokin takararsa a ƙarƙashin jam’iyyar APC a zaɓen gwamnan jihar Kogi a 2023.[1][2][3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Report, Agency (2023-06-04). "Kogi APC picks primary school teacher as deputy governorship candidate". Premium Times Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-13.
  2. Report, Agency (2023-06-04). "Kogi: Ododo names teacher as gov election running mate". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2023-11-13.
  3. Ugwu, Francis (2023-06-04). "Kogi APC guber candidate Ododo unveils teacher as running mate". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-13.
  4. Okwuchi, Confidence (2023-06-03). "APC Kogi State Picks Teacher As Deputy Governorship Candidate". Voice of Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-11-13.