Yaren Ebira
Appearance
Yaren Ebira | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
igb |
Glottolog |
ebir1243 [1] |
Ebira /eh 'be ra/ | |
---|---|
Asali a | Nigeria |
Yanki | Kogi state, Nassarawa state, Edo state |
Ƙabila | Ebira |
'Yan asalin magana | (1 million cited 1989)[2] |
Nnijer–Kongo
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
igb |
Glottolog |
ebir1243 [1] |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/46/A_Nigerian_Yoruba_groom_in_an_Agbada_made_from_Ebira_fabric.jpg/220px-A_Nigerian_Yoruba_groom_in_an_Agbada_made_from_Ebira_fabric.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/4/42/%E6%AD%A6%E5%8B%87%E9%9B%AA%E6%9C%88%E8%8A%B1%E4%B9%8B%E5%86%85_%E3%82%91%E3%81%B3%E3%82%89%E3%81%AE%E6%A2%85-Plum_Blossoms_in_the_Forrest_of_Ikuta%2C_from_the_series_Bravery-Beauty_of_the_four_seasons_%28Buy%C5%AB_setsugekka_no_uchi-Ikuta_no_mori%2C_Ebira_no_ume%29_MET_DP144009.jpg/220px-thumbnail.jpg)
Ebira (Ana kiranta da / eh 'be ra / [3]) yare ne ta Nijar-Congo. Kusan mutane miliyan daya ne ke magana da shi a jihar Kogi, Arewa ta tsakiyar Najeriya . Harshen Nupoid ne yafi bambanta.
Yaruka
[gyara sashe | gyara masomin]Iri na Ebira sune: [3]
- Yaren Okene, babban yaren girmamawa da ake amfani da shi a cikin kafofin watsa labarai da bugawa. Ana magana da shi a yamma na mahadar Neja da Benuwai a nan Nigeria yankin arewa maso. Gabas
- Yaren Koto (Okpoto), wanda ake magana da shi a arewa maso gabas na haduwar Niger-Benue. An san shi kawai daga jerin kalmomi a cikin Sterk (1978a).
Blench (2019) ya lissafa Okene, Etuno (Tụnọ), da Koto.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ 1.0 1.1 Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ebira". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid
<ref>
tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content - ↑ Samfuri:Ethnologue18
- ↑ 3.0 3.1 Blench, Roger. 2013. The Nupoid languages of west-central Nigeria: overview and comparative word list.