Yahaya Bello

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Yahaya Bello
Rayuwa
Haihuwa Okene, 18 ga Yuni, 1975 (44 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Yahaya Bello (an haife shi a ran 18 ga Satumba a shekara ta 1975) gwamna ne maici a jihar Kogi a yanzu. Yazama gwamnan jihar kogi bayan wata takaddama data faru yayinda tsohon zababben gwamnan jihar wato Abubakar Audu yarasu jimkadan bayan samun nasararsa.

Anazarci[gyara sashe | Gyara masomin]

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.