Idris Wada

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Idris Wada
Gwamnan jahar kogi

ga Janairu, 2012 - ga Janairu, 2016
Ibrahim Idris - Yahaya Bello
Rayuwa
Haihuwa Dekina, 24 ga Augusta, 1950 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Idris Ichala Wada (an haife shi 26 ga watan Agustan na shekara ta 1950). matuƙin jirgi ne kuma ɗan siyasa mai ritaya ɗan Najeriya.[1] A ranar 9 ga watan Disamban shekara ta 2011, an zaɓe shi a matsayin gwamnan jihar Kogi na 3 , ƙarƙashin jam'iyyar People's Democratic Party.[2] Sai dai Yahaya Bello ne ya gaji Idris a ranar 27 ga watan Janairun 2016 bayan ya sha kaye a zaɓen gwamnan jihar Kogi na shekara ta 2015.[3]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]