Dino Melaye

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Dino Melaye
Rayuwa
Haihuwa Kano, ga Janairu, 1, 1974 (46 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
www.dinomelaye.com/
Dino Melaye at AMVCA 2020 02

Dino Melaye yakasance dan'siyasan Nijeriya ne, a Sanata kuma mamba na Majalisar Tarayya na 8th, yana wakiltan Kogi ta yamma.[1] Dino dan'jam'iyyar People’s Democratic Party ne. Kuma shi ke rike da Chairman na Senate Committee in FCT.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Cite web|url=http://www.informationng.com/tag/dino-melaye%7Ctitle=Dino Melaye - INFORMATION NIGERIA|work=informationng.com|accessdate=10 June 2015