Halima Abubakar

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Halima Abubakar
Rayuwa
Cikakken suna Halima Abubakar
Haihuwa Kano, 12 ga Yuni, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Ebira
Harshen uwa Ebira
Karatu
Makaranta Jami'ar Bayero
Matakin karatu Digiri
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo
Imani
Addini Musulunci
IMDb nm2306517

Halima Abubakar (an haife ta 12 ga watan Yuni, shekara ta alif 1985)[1] ’yar fim ce ta Nijeriya.[2][3] A shekarar 2011, ta lashe kyautar gwarzuwar ‘yar fim ta Afro Hollywood.[4][5]

Rayuwar mutum[gyara sashe | gyara masomin]

Halima haifaffiyar garin kano ne amma asalinta daga Kogi.[6] Ta halarci makarantar firamare ta Ideal dake Kano[7] sannan ta karanci ilimin zamantakewar dan Adam a Jami'ar Bayero, Kano. A watan Oktoba, na shekarar 2018, Halima ta bayyana cewa har yanzu ita budurwa ce.[8]

A watan Afrilu, na shekarar 2020, ta sanar da haihuwar danta a shafin ta na Instagram.

Ayyuka[gyara sashe | gyara masomin]

Ta fara wasan kwaikwayo ne a shekarar 2001 lokacin da ta taka karama a fim din Rejection. Matsayinta na farko shine jagora a Gangster Paradise. Har ila yau, ita ce Shugabar Kamfanin Nishaɗi ta Modehouse, alamar kiɗa da kamfanin sarrafa nishaɗi.[9]

Fina-finai[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. In Pictures: Halima Abubakar Birthday Shoot". jaguda.com. 13 June, 2014. Retrieved 14 November, 2021.
  2. "I can embarrass you if you get randy with me – Halima Abubakar". vanguardngr.com. 26 April, 2014. Retrieved 7 October 2014. Check date values in: |date= (help)
  3. "Halima Abubakar explodes: Why I fought Tonto Dikeh". modernghana.com. Retrieved 7 October, 2014. Check date values in: |accessdate= (help)
  4. "2face Idibia and Annie Maculay Lighten Up Halima Abubakar Birthday". gistmania.com. 17 June, 2012. Retrieved 7 October 2014. Check date values in: |date= (help)
  5. "Actress Halima Abubakar's cancer support strategy … good or bad?". vanguardngr.com. 23 November, 2012. Retrieved 7 October, 2014. Check date values in: |accessdate= and |date= (help)
  6. Day I Cried Over My Boyfriend –Actress Halima Abubakar". Daily Sun Newspaper. primenewsnigeria.com. Archived from the original on 12 October, 2014. Retrieved 7 October, 2014.
  7. My first…Halima Abubakar". The Punch. Archived from the original on 12 October, 2014. Retrieved 7 October, 2014.
  8. http://www.vanguardngr.com/2018/10/i-cant-wait-to-experience-sex-halima-abubakar/
  9. Halima Abubakar turns music-entrepreneur". punchng.com. Archived from the original on 12 October 2014. Retrieved 7 October 2014.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Halima Abubakar on IMDb