Ebira
Appearance
| Yankuna masu yawan jama'a | |
|---|---|
| Najeriya | |
| Kabilu masu alaƙa | |
|
Volta–Niger peoples (en) |
Egbira yaren Egbira yare ne dake da asali a Nijeriya kuma ana samun masu amfani da harshen ako'ina a jihohin Nijeriya saidai su yan'asalin jihohin Kogi da kwara ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.