Babban Birnin Tarayya, Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Babban Birnin Tarayya, Najeriya


Wuri
Map
 8°50′N 7°10′E / 8.83°N 7.17°E / 8.83; 7.17
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Abuja
Yawan mutane
Faɗi 3,564,126 (2016)
• Yawan mutane 487.24 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 7,315 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Nasarawa, Jihar Neja da Jihar Kogi
Ƙirƙira 3 ga Faburairu, 1976
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Hukumar Gudanarwar Babban Birnin Tarayya
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2 NG-FC
Wasu abun

Yanar gizo fcta.gov.ng
zauren majalisar dokokin tarayyar Nijeriya

Babban Birnin Tarayya, anfi saninta da FCT a turance. Ta kasance ita ce babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja. Babban Birnin Najeriyar tana nan ne a tsakiyar ƙasar Najeriya, wanda sanadiyyar ɗauke ta da aka yi daga Legas zuwa inda take a yanzu. An ƙirƙire ta a 1976 daga cikin jihohin tsohuwar ƙasar Kwara, Neja, Kaduna da Plateau tare da mafi yawan ƙasar daga Jihar Neja. Tana nan ne a yankin Middle Belt na ƙasar Najeriya. Ba irin sauran jihohin Najeriya bace, da zaɓaɓɓen Gwamna ke mulka, sai dai ana gudanar da ita ne ta hannun Hukumar Gudanarwar Babban Birnin Tarayya, wanda Minista ke jagoranta ta hanyar naɗa shi daga Shugaban ƙasa.

kofar shiga birnin tarayyar Nigeria

buffalo|buffalo]], roan antelope, Western hartebeest, elephant, warthog, grey duiker, dog-faced baboon, patas monkey and green monkey.[1]

Rabe-rabe[gyara sashe | gyara masomin]

Dukda cewa hukumar gudanarwa ta Babban Birnin Tarayya itace keda alhakin gudanar da ayyuka a dukkanin Babban Birnin Tarayya, amma Hukumar Rayawa da Cigaban Birnin Tarayya (FCDA) itace take da ikon akan ayyukan gine-gine da ayyukan cigaba a yankin. Babban Birnin Abuja yana nan ne acikin garin Abuja.[2]

zauren majalisar wakilai tarayyar Nijeriya

Babban Birnin a yanzu haka yana da ƙananan hukumomi guda shida yankunan hukumomi, namely:[3]

Harsuna[gyara sashe | gyara masomin]

Harsunan dake a Babban Birnin Tarayya, Abuja a kowane ƙaramar hukuma, sune aka jera kamar haka:[4]

Ƙananan hukumomi Harsuna
Abaji Dibo; Gupa-Abawa, Egbira, Ganagana
Abuja Municipal Area Council Gade; Gbagyi, Nupe, Hausa
Bwari Gwandara; Ashe; Gbagyi
Gwagwalada Gbari, Egibra, Hausa
Kuje Gade; Gbagyi
Kwali Gwandara; Gbagyi;Egbira, Kami, Ganagana, Nupe, Hausa

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Federal Capital Territory Administration - Facts". Federal Capital Territory Administration. Archived from the original on 23 December 2008. Retrieved 24 July 2018.
  2. "Abuja | City Profile, Culture, History & Districts – Villa Afrika". Villa Afrika Realty (in Turanci). Retrieved 2019-02-03.
  3. Odunsi, Wale (13 January 2018). "Gwagwalada re-run poll: APC beats APGA, PDP in narrow victory". Daily Post Nigeria.
  4. "Nigeria". Ethnologue (22 ed.). Retrieved 2020-01-10.

Haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]