Gwagwalada
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Babban Birnin Tarayyan Najeriya, | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 158,618 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 152.08 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,043 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 902101 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
| Wasu abun | ||||
|
| ||||
| Yanar gizo | fctacss.org.ng… | |||
Gwagwalada karamar hukumace a babban birnin tarayyar Najeriya Abuja, tana daya daga cikin kananan hukumomi biyar da suke a babban birnin tarayya.[1]
Gwagwalada tana da fadin kasa kilomita 1,043 2 kuma tana da yawan jama'a 158,618 a kidayar shekara ta 2006. Ana hasashen za ta samu ci gaba da kashi 6.26 cikin 100 tsakanin shekara ta 2020 zuwa shekara ta 2025, wanda shine karuwar mafi girma a nahiyar Afirka. Kafin a kafa babban birnin tarayya Gwagwalada tana karkashin gundumar Kwali ta tsohuwar masarautar Abuja wacce a yanzu take a Suleja.[2] An kirkiro Gwagwalada ne a ranar 15 ga Oktoba shekara ta 1984. Adadin jama'arta a hukumance ya kai mutane 158,618 a kidayar 2006.[3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
