Suleja
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Jihar Neja | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |


Suleja na daga cikin Kananan Hukumomin dake Jihar Neja a Nijeriya.
Suleja matattara ce ta kasuwanci. Asalin mutanen Garin Suleja sun yi hijira daga Birnin Zazzau (Zaria) ne bayan Jihadin Usman Danfodio. A lokacin da masu Jihadin suka rusa masarautar ha6e a Zazzau a shekarar 1804.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.