Kwali
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Babban Birnin Tarayyan Najeriya, | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 85,837 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 71.17 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,206 km² | |||
| Altitude (en) | 197 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Lambar aika saƙo | 904105 | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Kwali karamar hukuma ce a cikin babban birnin tarayyar Najeriya Abuja.[1] An kirkiri karamar Hukumar Kwali a ranar 1 ga Oktoba, alif dari tara da casa'in da shida (1996). Gwamnatin Soja ta Janar Sani Abacha ne ta samar da ita.[2] Tana da fadin kasa muarabba'in 1,206 km2 da yawan jama'a 85,837 a ƙidayar 2006.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://townsvillages.com/ng/kwali/
- ↑ https://kwaliac.abj.gov.ng/about-us/
- ↑ https://dbpedia.org/page/Kwali_Area_Council
