Garwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Garwa
Marche Garoua Nord Cameroon.jpg
birni
ƙasaKameru Gyara
babban birninNorth Gyara
located in the administrative territorial entityBénoué Gyara
coordinate location9°18′0″N 13°24′0″E Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara
official websitehttp://www.garouacity.cm/ Gyara
Garwa.

Garwa ko Garoua birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Ita ce babban birnin yankin Nord (da Hausanci: Arewa). Garwa tana da yawan jama'a 600,000, bisa ga jimillar 2009. An gina birnin Garwa a farkon karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa.