Marwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Marwa.

Marwa ko Maroua birni ne, da ke a ƙasar Kameru. Ita ce babban birnin yankin Extrême-Nord. Marwa tana da yawan jama'a 700,000, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Yaounde a farkon karni na ashirin kafin haifuwan annabi Issa.