Jump to content

Burutu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Burutu

Wuri
Map
 5°21′N 5°31′E / 5.35°N 5.52°E / 5.35; 5.52
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin Najeriyajahar Delta
Yawan mutane
Faɗi209,666 (2006)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara1 m
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo332105

Burutu karamar hukuma ce ta Jihar Delta dake a kudu masu kudancin Nijeriya.[1] Tana nan a gabar tekun Niger-Delta. Burutu na da alaka da hanyoyin ruwa zuw tituna. Mafi akasarin mutanen wannan yanki sun fito ne daga harshen Ijo.

Birane da Kauyukan Burutu

[gyara sashe | gyara masomin]

Karamar Hukumar Burutu na da kananan hukumomi da suka hada da;[2]

  1. Burutu-Forcados: Burutu, Forcados, Keremo2
  2. Iduwun: Kolorugbene, Odimodi, Osamayigben Ogulagha:nBenibayo, Ogulagha, Yobebe, Yokrisobo
  3. Obatebe: Abadima, Okorogbene, Kalagfionene, Kenlogbene, Obatebe, Opuapale
  4. Ngbilebiri/Main: Agbodobiri, Akparegmobini, Amasuomo, Biokorgha, Egodor, Egologbene, Gbekebor, Kiagbo, New Town, Ngbilebiri, Ogbeingbene, Ogbolugbiri, Okrika, Yayogbene, Zion-Oyagbene.
  5. Operemor: Abadiama, Bolu-Ojobo, Bolou Ndoro, Egrangbene, Ekogbene, Ekumugbene, Ojobo, Rougbene.
  6. Seimibiri: Dunu-Ogusu, Edegbene, Nikorogha, Oboro, Ogbene, Okpokunon, Okuamo
  7. Toumo: Bolua-Tamigbe, Botu-Mangbebe, Bolu-Tebegbe, Douebido-zion, Founkoro-Gbene, Isreallo-zion, Ogbogbabene, Toru-Temigbe, Torugbene, Toubo Town.

Harkokin Kasuwanci

[gyara sashe | gyara masomin]

A farkon karni na 20, birnin ta fadada a dalilin ayyukan kamfanin Niger da kuma daga baya United African Company (UAC), wacce ke da harajin sufurin kayayyaki na kamfanin Niger (Niger Company) a Burutu.[3] Kafin farkon. karni na 20, tashar kamfanin na Niger na can a Akassa amma daga baya sun koma yammacin yankin izuwa Burutu zuwa kusa da Forcados. Sai daga baya Burutu ta fara aiki a matsayin tashar jirgin ruwa na sufurin kayayyaki na kamfanonin Niger da kuma UAC, suna jigilar kayayyaki daga jiragen ruwa zuwa garuwan yankunan arewacin Najeriya da yankunan Faransa ta River Niger da River Benue.[3]

A da tashan jirgin ruwan na Burutu na karkashin kulawar UAC,[4] amma daga baya ta koma karkashin tashar Nigeria Port Authority.[5]

Ba kasafai yanayin zafin yankin ke sauka ƙasa da 64 °F ko kuma ya haura 89 °F ba a duk shekara, tare da lokacin damina mai ɗan dumi da kuma gajimare kaɗan-kaɗan.[6][7][8][9]

Hanyoyin Waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. ↑ "Burutu | Nigeria | Britannica". www.britannica.com. Retrieved 2022-01-31.
  2. ↑ places (1970-01-01). "Towns & Villages in Burutu « Delta State « Nigeria". Towns & Villages. Retrieved 2022-01-31.
  3. 1 2 "Report". Lagos: Commission of Enquiry into the Disturbances Which Occurred at Burutu on 21 June 1947. 1948: 1. OCLC 34553671
  4. ↑ "An Ocean-going Vessel Alongside the Main Wharves of the United Africa Company's Private Port at Burutu, in Nigeria." Financial Times, 1 June 1954, p. 8. The Financial Times Historical Archive
  5. ↑ "Buxton, James. "Cargocats Revitalise Burutu." Financial Times, 18 Feb. 1976, p. 4. The Financial Times Historical Archive
  6. ↑ "Burutu Climate, Weather By Month, Average Temperature (Nigeria) - Weather Spark". weatherspark.com (in Turanci). Retrieved 2023-09-15.
  7. ↑ "Simulated historical climate & weather data for Burutu". meteoblue (in Turanci). Retrieved 2023-09-15.
  8. ↑ "Yearly & Monthly weather - Burutu, Nigeria". Weather Atlas (in Turanci). Retrieved 2023-09-15.[permanent dead link]
  9. ↑ "Burutu, Delta, Nigeria - City, Town and Village of the world". en.db-city.com (in Turanci). Retrieved 2023-09-15.