Makurdi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Makurdi
human settlement
ƙasaNijeriya Gyara
babban birninBenue Gyara
located in the administrative territorial entityBenue Gyara
coordinate location7°43′50″N 8°32′10″E Gyara
office held by head of governmentChairman of Makurdi local government Gyara
majalisar zartarwasupervisory councillors of Makurdi local government Gyara
legislative bodyMakurdi legislative council Gyara
located in time zoneUTC+01:00 Gyara

Makurdi birni ne, da ke a jihar Benue, a ƙasar Nijeriya. Shi ne babban birnin jihar Benue. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2007, akwai jimilar mutane 500,797 (dubu dari biyar da dari bakwai da tisa'in da bakwai).