Abdulfatah Ahmed
Appearance
|
| |||
29 Mayu 2011 - 29 Mayu 2019 ← Bukola Saraki - Abdulrahman AbdulRazaq → | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Share, 29 Disamba 1963 (61 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Harshen uwa | Yarbanci | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar Ilorin | ||
| Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa | ||
| Imani | |||
| Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party | ||
Abdulfatah Ahmed (An haife shi ranar 29 ga watan Disamban shekarata 1963). shi ne gwamna maici na jihar kwara, Nijeriya a yanzu, ya kuma hau karagar mulki tun daga shekarata 2011 bayan ya lashe zaben daya gudana a jihar a 26 ga watan Afrilu. Ya kuma kasance tsohon ma'aikacin banki kuma maakacin gwamnati.