Jump to content

Share, Kwara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Share, Kwara

Wuri
Map
 8°49′22″N 4°58′08″E / 8.8228°N 4.9689°E / 8.8228; 4.9689
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaKwara
Ƙaramar hukuma a NijeriyaIfelodun
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Share (Saare) tsohuwar gari ce ta Yarbawa da ke yankin Ifelodun na Jihar Kwara, Najeriya. Share itace hedikwatar yankin karamar hukumar Ifelodun. Tana da nisan kimanin kilomita 64 daga Ilorin babban birnin jihar Kwara. [1] Mutanen Share suna cikin Igbomina daga kabilar Yoruba.

Wuraren bude Idanu a Birnin Share

  • Spribg goddess da ake kira Rafin Soose Odò Soose
  • Tsaunin Agbonna da ake kira Òkè Àgbonnà
  • kogon Stillborn da ake kira Kòtò-Àbíkú
  • Icen ban mamaki da ake kira Igi-Aìmò

Shahararrun cibiyoyin ilimi a cikin Birnin Share

Shahararrun mutane

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Ifelodun Local Government Area". Kwara State Government. Archived from the original on 6 May 2014. Retrieved 8 September 2014.