Bukola Saraki
Appearance
(an turo daga Abubakar Bukola Saraki)
Bukola Saraki | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
9 ga Yuni, 2015 - 11 ga Yuni, 2019 ← Dabid Mark - Ahmed Ibrahim Lawan →
9 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 District: Kwara central
6 ga Yuni, 2011 - 4 ga Yuni, 2015 District: Kwara central
29 Mayu 2003 - 29 Mayu 2011 ← Mohammed Alabi Lawal - Abdulfatah Ahmed → | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Cikakken suna | Bukola Saraki | ||||||||
Haihuwa | Landan da Kwara, 19 Disamba 1962 (61 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Harshen uwa |
Yarbanci Hausa | ||||||||
Ƴan uwa | |||||||||
Mahaifi | Olusola Saraki | ||||||||
Ahali | Gbemisola Ruqayyah Saraki | ||||||||
Yare | Saraki (mul) | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta |
King's College, Lagos Cheltenham College (en) | ||||||||
Harsuna |
Turanci Hausa Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa, likita, ɗan siyasa da ɗan kasuwa | ||||||||
Kyaututtuka |
gani
| ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Musulunci | ||||||||
Jam'iyar siyasa |
Peoples Democratic Party All Progressives Congress | ||||||||
abubakarbukolasaraki.com |
An haifi Abubakar Bukola SarakiAbubakar Bukola Saraki (Taimako·bayani) a ranar 19 ga watan Disambar, shekara ta 1962, ɗan siyasar Nijeriya ne, likita ne kafin daga bisani ya shiga harkokin siyasa, ya yi gwamna a jahar Kwara na tsawon shekara takwas(8), sannan ya zama Sanata kuma ya zama shugaban Majalisar dattawan Nijeriya tun watan Mayun shekara ta 2015, bayan sake zabensa da aka yi a matsayin Sanata karo na biyu.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.