Zoro (musician)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Owoh Chimaobi Chrismathner (an haife shi a ranar 20 ga watan Maris na shekara ta 1990) ƙwararren da aka fi sani da sunansa na Zoro ko Zoro Swagbag, ɗan Najeriya ne kuma mawaƙi wanda ke yin rap a cikin Harshen Igbo[1]

Manzarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. http://www.informationng.com/2018/04/indigenous-rapper-zoro-buys-another-new-car-photo.html