Jump to content

Sullivan Chime

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sullivan Chime
gwamnan jihar Enugu

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015
Chimaroke Ogbonnia - Ifeanyi Ugwuanyi
attorney general (en) Fassara

2001 -
Rayuwa
Cikakken suna Sullivan Iheanacho Chime
Haihuwa 10 ga Afirilu, 1959 (65 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Tarihin Mutanen Ibo
Harshen uwa Harshen Ibo
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya
Harsuna Turanci
Harshen Ibo
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Lauya
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Sullivan Iheanacho Chime (an haife shi 10 ga watan april shekara ta 1959) an zabe shi a matasayin gomna na jahar enugu a kasar najeria a april 2007, ya dauki officin a 29 ga watan may shekara ta 2007.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.