Jump to content

Akassa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Akassa

Wuri
Map
 4°18′N 6°06′E / 4.3°N 6.1°E / 4.3; 6.1
Yawan mutane
Harshen gwamnati Turanci
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Akassa, mazauna ne a iyakar kudancin Najeriya a jihar Bayelsa inda gabar kogin Nun ya hadu da Tekun Atlantika. Yana da hasken wuta wanda ya tsaya tun 1910.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.