Melford Okilo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Melford Okilo
mamba a majalisar dattijai ta Najeriya

Mayu 1999 - Mayu 2003
District: Bayelsa East
gwamnan jihar Rivers

Oktoba 1979 - Disamba 1983
Suleiman Saidu (en) Fassara - Fidelis Oyakhilome (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa 30 Nuwamba, 1933
ƙasa Najeriya
Mutuwa 5 ga Yuli, 2008
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party

Melford Okilo (An haife shi ranar 30 ga watan nuwamba, 1933). Ɗan siyasa ne wanda ya fara siyasa tun lokacin da Nigeria ta samu yancin kanta a shekarar 1960 had zuwa lokacin mutuwar sa a shekarar 2008.[1]

Farkon rayuwa da karatu[gyara sashe | gyara masomin]

Okilo Dan asalin jihar Bayelsa ne,  Wanda yayi karatun lauya amma kuma ya shiga siyasa yana shekara 23.[2]

Siyasa[gyara sashe | gyara masomin]

Okilo yayi mamba na majalisa daga 1956 zuwa 1964. Kuma yayi Minista a farkon jamhuriyar ta ɗaya a Najeriya. Shi ne kuma zaɓaɓɓen Gwamna na farko a jihar Rivers, a shekarar 1979 zuwa 1983.

Daga bisani yayi sanata a jihar bayalsa inda ya wakilci bayalsa ta kudu a shekarar 1999 zuwa 2003.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]