Owoye Andrew Azazi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Simpleicons Interface user-outline.svg Owoye Andrew Azazi
General Owoye Azazi 2008.jpeg
Rayuwa
Haihuwa Bayelsa, ga Faburairu, 1, 1952
ƙasa Najeriya
Mutuwa Disamba 15, 2012
Karatu
Sana'a
Sana'a soja
Digiri general officer (en) Fassara

Owoye Andrew Azazi (rtd) (Yarayu daga 1 February 1952 – 15 December 2012) yakasance babban Jami'in tsaron Nijeriya, wanda yarike mukamin National Security Adviser na Shugaba Goodluck Jonathan, yayi Chief of Defence Staff (CDS) na Nigeria, da kuma Chief of Army Staff (COAS). Kafin nadashi a matsayin (COAS), shine General Officer Commanding (GOC) na 1 Division, dake Jihar Kaduna.