Isaac Adaka Boro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Isaac Adaka Boro
Rayuwa
Haihuwa Oloibiri (en) Fassara, 10 Satumba 1938
ƙasa Najeriya
Mutuwa 9 Mayu 1968
Karatu
Makaranta Jami'ar Najeriya, Nsukka
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa

Manjo Isaac Adaka Boro, (10 Satumba 1938 zuwa 9 Mayu 1968) wanda akafi sani da Boro dan yaren Ijo ne kuma sojan Najeriya. Boro na cikin wanda suka samar da Minority activism a Najeriya[1]

Rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

A tarihin rayuwarsa na 'The Twelve-Day Revolution' Boro Ya rubuta cewa;

An fadamin cewa an haife ni a misalin Karfe 12 na daren 10 ga watan satumban 1938 a kasa mai albarkacin man-fetur na Oloibiri dake Nija-Delta. Babana shine shugaban makarantan a lokacin[2]. Na tashi a garin Portharcourt inda mahaifina ya kasnce shugaba har wa y.au

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]