Jump to content

Ogbia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ogbia

Wuri
Map
 4°47′00″N 6°20′00″E / 4.78333°N 6.33333°E / 4.78333; 6.33333
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJahar Bayelsa
Yawan mutane
Faɗi179,926 (2006)
 Yawan mutane105.96 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili1,698 km²
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo562103
Kasancewa a yanki na lokaci

Ogbia masarautar gargajiya ce kuma [[Ƙaramar hukuma] da ke Jihar Bayelsa[1][2] a yankin Neja Delta na Najeriya.[3] Hedikwatar masarautar gargajiya da kuma ta Ƙaramar Hukumar tana garin Ogbia a matsayi na 4°39′00″N 6°16′00″E.

  1. "Nigeria: Administrative Division (States and Local Government Areas) - Population Statistics, Charts and Map". www.citypopulation.de. Retrieved 2022-03-11.
  2. "Bayelsa State Government – The Glory of all Lands" (in Turanci). Retrieved 2022-03-10.
  3. "Fig1: Map of Ogbia L.G.A, Bayelsa State Showing Study Areas Location of..." ResearchGate (in Turanci). Retrieved 2021-09-12.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.