Gabriel Okara
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | Jahar Bayelsa, 24 ga Afirilu, 1921 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | Yenagoa, 25 ga Maris, 2019 |
| Karatu | |
| Makaranta |
Northwestern University (en) Kwalejin Gwamnati Umuahia |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | maiwaƙe, marubuci da Marubuci |
| Muhimman ayyuka |
The Voice (littafi) The Fisherman's Invocation (en) The Dreamer, His Vision: Poems (en) Piano and Drums (en) You Laughed and Laughed and Laughed (en) |
| Imani | |
| Addini | Kiristanci |
Gabriel Okara (an haife shi ranar 24 ga watan Afrilu, a 1921). Dan Najeriya ne kuma marubuci.
Rayuwar farko
[gyara sashe | gyara masomin]An haife shi a Yenagoa dake jihar bayelsa.[1]
Rubutu
[gyara sashe | gyara masomin]Ya fara rubuce rubucen sane bayan yabar makaranta inda yake rubuta ma gidajen redio labarai. A shekarar 1953 ya rubuta The Call Of The River Nun. Inda yasa Mu lambar girma.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2019-03-25. Retrieved 2021-05-15.
- ↑ https://archive.org/details/longdrumscannons00laur|url-access=registration|access-date=8