Patience Torlowei
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | jahar Enugu, 24 ga Yuli, 1964 (61 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Yaba College of Technology |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | masu kirkira da Mai tsara tufafi |
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | jahar Enugu, 24 ga Yuli, 1964 (61 shekaru) |
| ƙasa | Najeriya |
| Karatu | |
| Makaranta | Yaba College of Technology |
| Harsuna | Turanci |
| Sana'a | |
| Sana'a | masu kirkira da Mai tsara tufafi |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Patience Torlowei (An haifeta ranar 24 ga watan Julin shekara ta 1964). Yar ƙasar Najeriya ce kuma mai sana'ar ɗinki, itace ta ƙirƙiri (Esther Dress).[1]
Farkon rayuwa da Karatu
[gyara sashe | gyara masomin]An haifeta a jihar Enugu, iyayenta yan yaren Ijaw ne.

Ta karanci (Textile art and Technology) a makarantar (Yaba college of Technology). Ta tafi ƙasar Belgium a Shekara ta 1989 domin yin aikin ɗinki, sannan ta samar da masana'arta ta dinki a shekara ta 2006 Mai suna (Patience Place).[2]