Albert Legogie
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1947 |
| ƙasa | Najeriya |
| Mutuwa | 17 ga Yuni, 2013 |
| Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (Zazzaɓin cizon Sauro) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Albert Legogie 1947 - 17 Yuni 2013 ɗan siyasan Najeriya ne. Ya kasance dan majalisar dattawa mai wakiltar Edo ta Arewa.
Sanata Albert Legogie ya kasance tsohon mataimakin shugaban majalisar dattijai a rusasshiyar jamhuriya ta Uku kuma ya kasance mamba a kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP.