Jump to content

Philip Shaibu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Philip Shaibu Philip Shaibu (an haife shi 1 Disamba 1969) ɗan Najeriya ne akanta kuma ɗan siyasa wanda ya zama mataimakin gwamnan jihar Edo daga 2016 har zuwa tsige shi a 2024. A baya ya taba zama dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Etsako daga 2015 zuwa 2016. kuma a matsayinsa na dan majalisar dokokin jihar Edo daga 2007 zuwa 2015.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]