Ovia ta Arewa maso Gabas
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | jahar Edo | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 155,344 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 67.51 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 2,301 km² | |||
Ovia ta Arewa maso Gabas Nadaga cikin Kananan Hukumomin Jihar Edo dake kudu masu kudancin Nijeriya.
Babban jami'a a Ovia North-East ita ce Jami'ar Igbinedion, Okada. [1] Akwai makarantun sakandare guda 174 a Ovia North-East. Okada birni ne, da ke cikin Ovia North-East. Ovia North-East tana da gundumomin zabe 13 . Agho-Ozomu al'umma ce a gundumar Oghede kuma yanki na 17 a cikin rumbun adana bayanai na INEC 2021.
Cibiyoyin ilimi a Ovia North-east
[gyara sashe | gyara masomin]Jami'ar Benin, [2] Birnin Benin : Jami'ar Benin jami'a ce ta tarayya da ke karamar hukumar Ovia ta Arewa maso Gabas a Jihar Edo, Najeriya .
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
