Bamako

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Bamako.

Bamako birni ce, da ke a ƙasar Mali. Ita ce babban birnin Mali. Bamakotana da yawan jama'a 3,337,122, bisa ga jimillar 2016. An gina birnin Bamako a karni na sha shida bayan haifuwar Annabi Issa.