Onofiok Luke
Onofiok Luke | |||||
---|---|---|---|---|---|
11 ga Yuni, 2019 - ← Samuel Ikon District: Etinan/Nsit Ibom/Nsit ubium
District: Nsit Ubium (en) | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 16 ga Maris, 1978 (46 shekaru) | ||||
ƙasa | Najeriya | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | Jami'ar Uyo | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Onofiok Akpan Luke (an haife shi a 16 ga Maris 1978) lauya ne kuma dan majalisa a Majalisar Wakilan Najeriya.
Ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]Onofiok ya kammala karatu a 2005 daga Jami'ar Uyo, Nijeriya tare da LL.B. A cikin 2009, ya ci gaba da karatu a Makarantar Koyon Lauya ta Nijeriya inda ya sami cancantar zama Barista a Law a Nijeriya a cikin 2010.
A shekarar 2011, Onofiok ya samu isassun kuri’u a zaben fitar da gwani na jam’iyyar People's Democratic Party (Nigeria) don tsayawa takarar babban zaben shekarar domin samun kujerar wakiltar mazabar Nsit Ubium a majalisar dokokin jihar Akwa Ibom. An zabe shi ne a ranar 21 ga Disambar 2015 a matsayin Shugaban Majalisar na 11 na Majalisar Dokokin ta Akwa Ibom.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]http://onofiokluke.ng/profile/ Archived 2018-08-31 at the Wayback Machine